ha_tq/exo/12/29.md

143 B

Don menene aka yi makoki mai ƙara a Masar?

An yi makoki mai ƙara a Masar domin babu wani gida inda ba wanda ba a rasa wani da ya mutu ba.