ha_tq/exo/12/17.md

220 B

Yaushe Isra'ilawan zasu ci gurasa marar gami?

Ɗole ne Isra'ilawan su ci gurasa marar gami tun daga hasken asuba na ranar sha huɗu ga watan farko na shekara, har zuwa hasken asuba na ranar ashirin da ɗaya ga watan.