ha_tq/exo/12/15.md

392 B

Ɗole menene zai faru da duk wanda ya ci gurasa marar gami daga rana ta farko har zuwa rana ta bakwai?

Duk wanda yaci gurasa mai gami daga ranar farko zuwa rana ta bakwai, wannan taliki tilas a datse shi daga Isra'ila.

Menene aikin da Isra'ilawan za su iya yi a rana ta bakwai na gurasa marar gami?

Babu wani aikin da za a yi a cikin waɗannan kwanaki, sai dai girki domin kowa ya ci.