Tilas baza su bar wani daga cikinsa ba ya rage har safiya. Tilas su ƙone duk abinda ya rage har safiya.