ha_tq/exo/11/04.md

242 B

Wane 'ya'yan fãrin za su mutu?

Dukkan 'ya'yan fãri cikin ƙasar Masar zasu mutu, daga ɗan fãrin Fir'auna, wanda ke zaune bisa kursiyinsa, zuwa ɗan fãrin baiwa wadda ke bayan dutsen niƙa tana niƙa, da dukkan 'ya'yan fãrin dabbobi.