ha_tq/exo/11/01.md

342 B

Menene kowanne mutum da kowacce mace zasu roƙa maƙwabcinsa ko maƙwabciyarta bayan annobai na ƙarshe?

Kowanne mutum da kowacce mace ya roƙi maƙwabcinsa ko maƙwabciyarta kayayyakin azurfa da kayayyakin zinariya bayan annobai na ƙarshe.

A gaban wanene Musa ya birge?

Musa ya birge sosai a gaban barorin Fir'auna da mutanen Masar.