ha_tq/exo/10/21.md

160 B

Menene ya faru da Masarawan a lokacin duhu na kwana uku?

A lokacin duhu na kwana uku, babu wanda ya iya ganin wani; Babu wanda ya bar gidansa har kwana uku.