ha_tq/exo/10/19.md

189 B

Fãrin nawa ne suka rage cikin dukkan lardunan Masar bayan da Yahweh ya kawo iska mai ƙarfi?

babu fãrar da ta rage cikin dukkan lardunan Masar bayan da Yahweh ya kawo iska mai ƙarfi.