ha_tq/exo/10/09.md

205 B

Menene Fir'auna ya ce sa'adda Musa ya ce mashi Isra'ilawa zasu tafi tare da ƙananarsu da kuma tsofofinsu, tare da 'ya'yansu maza da 'ya'ya mata?

Fir'auna ya ce, A'a! Ku tafi, mazaje kawai na cikinku,"