ha_tq/exo/10/01.md

248 B

Don menene Yahweh ya taurare zuciyar Fir'auna da na bayinsa?

Yahweh ya taurare zuciyar Fir'auna da na bayinsa domin ya nuna waɗannan alamun ikon ƙarfinsa a cikin su. Ya kuma yi haka ne domin su gaya wa 'ya'yansu da jikokinsu abubuwan da ya yi