ha_tq/exo/09/31.md

143 B

Wane aamfanin gona ƙarƙarar ba ta yi masu rauni ba? Don menene?

Amma alkama da gero ba a ji masu rauni ba domin ba su yi girma ba tukuna.