ha_tq/exo/09/27.md

136 B

A lokacin ƙanƙarar, menene Fir'auna ya amince?

Ya ce yayi zunubi dai yanzu. Yahweh mai adalci ne, shi kuwa da mutanensa mugaye ne.