Yahweh ya ce duk mutum da dabba dake a gona daba a shigo da su gida ba - ƙanƙarar zata faɗo masu, za su kuma mutu.