ha_tq/exo/09/15.md

264 B

Don menene Yahweh bai miƙa hannunsa ya kai farmaki ga Fir'auna da mutanensa da cuta, ya kuma kawar da su daga ƙasar ba?

Yahweh bai miƙa hannunsa ya kai farmaki ga Fir'auna da mutanensa domin ya nuna masu ikonsa, domin a shaida sunansa a cikin dukkan duniya.