Hannun Yahweh zai kasance bisa garken shanunkan Masarawa da cikin filaye da kuma bisa dawakai, da jakuna, da raƙuma, garkunan dabbobi.