Yahweh zai bambanta ƙasar Goshen, ƙasar da mutanensa suke zama, don kada a sami wani cin-cirindon ƙudaje a nan. Wannan zai faru domin Fir'auna ya san cewa Yahweh na tsakiyar wannan ƙasa.