ha_tq/exo/08/18.md

167 B

Sa'adda bokaye sun gwada da sihirinsu domin su fito da kwarkwata, menene ya faru?

Bokayen suka gwada da sihirinsu domin su fito da kwarkwata, amma ba su iya yi ba.