ha_tq/exo/08/08.md

229 B

Wane dama ne Musa ya ba wa Fir'auna?

Musa ya ba wa Fir'auna zarafin gaya mashi lokacin da zai yi masa addu'a, da bayinsa, da kuma mutanensa, don a kawar da kwãɗin daga gare su da gidajensu su kuma tsaya a cikin kogin kawai.