ha_tq/exo/07/11.md

153 B

Yaya ne sandunar masu hikimar Fir'auna da masu duban sun zama macizai?

Sandunar masu hikimar Fir'auna da masu duban sun zama macizai ta wurin sihiri.