ha_tq/exo/06/26.md

162 B

Yaya ne Haruna da Musa zasu fitar da Isra'ilawa daga ƙasar Masar?

Haruna da Musa zasu fitar da Isra'ilawa daga ƙasar Masar bisa ga ƙungiyoyinsu na mayaƙa.