Yaya ne Yahweh ya bayyana wa Ibrahim, Ishaku, da kuma Yakubu?
Yahweh ya bayyana wa Ibrahim, Ishaku, da kuma Yakubu a matsayin Allah Mai iko dukka.
Menene Yahweh ya ji kuma menene ya tuna?
Yahweh ya ji nishe-nishen 'ya'yan Isra'ila waɗanda Masarawa suka bautar, kuma ya tuna da alƙawarinsa.