ha_tq/exo/06/01.md

138 B

Don menene Fir'auna zai yarda wa mutanen Isra'ila su tafi?

Fir'auna zai yarda wa mutanen Isra'ila su tafi domin ƙarfin hannun Yahweh.