ha_tq/exo/05/19.md

151 B

Ina ne Musa da Haruna suke sa'adda suka tafi daga gaban Fir'auna?

Musa da Haruna suna tsaye a wajen fãdar, sa'ad da suka fito daga wurin Fir'auna.