Isra'ilawa su yi tafiyar kwana uku cikin jeji su kuma yi hadaya ga Yahweh Allahnsu domin kada ya kawo masu farmaki da annoba ko takobi.