ha_tq/exo/04/24.md

147 B

Sa'adda suka tsaya don su kwana a daren, menene Yahweh ya so yayi wa Musa?

Sa'adda suka tsaya don su kwana a daren, Yahweh ya so ya kashe Musa.