ha_tq/exo/04/21.md

325 B

Don menene Yahweh zai taurare zuciyar Fir'auna?

Yahweh zai taurare zuciyar Fir'auna, ba kuwa zai bar mutanen su tafi ba.

Tun da Fir'auna ya ƙi ya bar ɗan fãrin Yahweh ya tafi, menene Yahweh zai yi ɗan fãrin Fir'auna?

Tunda Fir'auna ya ƙi ya bar ɗan fãrin Yahweh ya tafi, Yahweh zai kashe ɗan fãrin Fir'auna.