ha_tq/exo/04/18.md

128 B

Don menene Musa zai iya koma Masar?

Musa zai iya koma Masar domin dukka dukkan mazajen da ke nemar su ɗauke ransa sun mutu.