ha_tq/exo/04/14.md

184 B

Sa'adda Haruna ya gan Musa, yaya ne zai ji?

Sa'adda Haruna ya gan Musa, zai yi farinciki a zuciyarsa.

Kamar wanene Musa zai zama wa Haruna?

Musa zai zama kamar Allah ga Haruna.