ha_tq/exo/04/06.md

163 B

Sa'adda Musa ya fara fitar da hannunsa daga cikin rigarsa, menene ya faru?

Sa'adda Musa ya fara fitar da hannunsa daga cikin rigarsa, hannunsa ya kama kuturta.