ha_tq/exo/04/04.md

187 B

Menene sandar Musa ya zama sa'adda ya jefa shi a ƙasa?

Sandar Musa ya zama maciji sa'adda ya jefa ta a ƙasa.

Ta menene Musa zai rike macijin?

Musa zai ɗauka macijin ta wutsiya.