Fir'auna ya so ya ƙashe Musa. Amma Musa ya gudu gaban Fir'auna zuwa ƙasar Midiyana.
Makiyaya suka zo suka yi ƙoƙarin kora 'ya'yan firist na Midiyana.