Sa'adda biyu daga cikin mazajen Ibraniyawa suna faɗa, Musa ya ce wanda ke da laifi, "Me ya sa kake dukan ɗan'uwan ka?"