ha_tq/exo/02/11.md

106 B

Ina ne Musa ya ɓoye jikin Bamasaren da ya ƙashe?

Musa ya ɓoye jikin Bamasaren da ya ƙashe a ƙasa.