Ta dalaye kwandon iwan da katsi da ƙaro.
'Yar'uwan yaron ta tsaya daga nesa don ta gan abinda zai faru da shi.