ha_tq/exo/01/18.md

182 B

Yaya ne matayen unguwar zomar suka ce matayen Ibraniyawa suke ba kamar matan Masarawa ba?

Sun ce matayen Ibraniyawa suna da ƙarfi kuma kamin su iso gare su sun rigaya sun haihu.