ha_tq/exo/01/15.md

312 B

Menene sarkin Masar ya ce wa matayen unguwar zoma su yi idan jaririn na miji ne?

Sarkin Masar ya ce masu idan ɗa na miji ne, to sai su kashe shi.

Do menene matayen unguwar zoma basu yi yadda sarkin Masar ya umarce ba?

Matayen unguwar zoma sun ji tsoron Allah sai basu yi yadda sarkin Masar ya umarce ba.