ha_tq/exo/01/08.md

354 B

Wanene bai damu da sanin Yusuf ba?

Wani sabon sarki ya taso bisa Masar, wanda bai san da Yosef ba.

Menene sarkin Masar ya damu cewa zai faru idan basu bi da Isra'ilawa cikin hikima ba?

Sarkin Masarawa ya ji tsoro cewa Isra'ilawa za su ci gaba da haɓɓaƙa, kuma idan yaƙi ya taso, za su haɗa kai da maƙiyansu, su yaƙe su, su kuma bar ƙasar.