372 B
372 B
Menene matsayin Modakai bayahudawa?
Modakai bayahuden shine na biyu bayan Ahashurus.
Me yasa Modakai ya zama mai girma a tsakanin Yahudawa kuma sananne ne a wurin yan'uwansa Yahudawa da yawa?
Ya na da girma a tsakanin Yahudawa kuma sananne ne a wurin yan'uwansa Yahudawa da yawa, domin ya nemi jin daɗin mutanensa, kuma ya yi magana a kan zaman lafiyan mutanensa.