ha_tq/est/09/20.md

184 B

Sau nawa ne Modakai ya wajibci Yahudawa su ajiye ranar sha hudu da sha biyarna watan Adar?

Modakai ya wajibcesu su ajiye ranar sha hudu da sha biyar na watan Adar a kowane shekara.