ha_tq/est/09/17.md

361 B

Menene yasa Yahudaawan ƙauyuka ba su kula da ranar sha hudu ga watan Adar a matsayin ranar farin ciki da kuma ranar biki?

Yahudawan dake a ƙauyuka ba su kula da ranar sha hudu ga watan Adar a matsayin ranar farin ciki da kuma ranar biki ba saboda a ranar ce aka dena hallaka mutane, aka kuma huta, shine yasa aka maida ranar ta farinciki da kuma yin biki.