ha_tq/est/09/03.md

184 B

Menene Yahudawan su ke yi wa maƙiyan su?

Yahudawan sun harin maƙiyan su da takobi, suna kashe su da kuma hallakar da su, suna kuma yi kamar yadda suke so ga waɗanda suka ƙi su?