ha_tq/est/08/10.md

273 B

Wane izni ne sarki yaba Yahudawan su yi?

Sarkin ya ba Yahudawa izni su tara kansu kuma su tsaya su kare kansu; su kashe, su kuma hallaka duka wani mai makami daga wata ƙabilar ko lardin da zasu iya kawo kawo masu hari, yaran s , da matan su, ko kuma kwashe mallakarsu.