ha_tq/est/08/07.md

252 B

Menene yasa Esta ta sake rubuta wani doka don Yahudawan da sunan sarki?

Esta na bukatar ta rubuta wata doka wa Yahudawa da sunan sarki, don baza a iya soke dokar farko da aka rigaya aka rubbuta a sunan sarkin kuma aka buga hatimi da zoben sarki ba.