ha_tq/est/07/09.md

126 B

A ina ne sarki ya ce a rataye Haman?

Sarki ya ce a rataye Haman da iyalinsa a kan itacen da ya kafa don ya rataye Modakai.