308 B
308 B
Wanene Esta ta bayyana kamar, "Abokin gaba, wannan maƙiyin..."?
Wannan ne bayyanin Esta a kan Haman.
Menene ya faru a lokacin da sarki ya tashi a cikin fushi?
A lokacin da sarki ya tashi cikin fushi daga shan ruwan inabin, Haman ya tsaya don ya roƙi alfarma don rayuwarsa daga wurin sarauniya Esta.