ha_tq/est/07/03.md

217 B

Menene roƙon Esta?

Tana so a bata rayuwarta da kuma rayukan mutanenta.

Menene Esta ta ce da ta yi da ace an sayar da mutanenta cikin bauta?

Idan da ace an sayar da mutanenta cikin bauta, ta ce da ta yi shiru.