ha_tq/est/06/10.md

168 B

Wanene ya shirya Modakai ya kuma yi zagaya da shi a kan doki cikin titunan birnin?

Haman ne ya shirya shi ya kuma yi zagaya da shi a kan doki cjikin titunan birnin.