ha_tq/est/06/04.md

308 B

Da sarki ya tambayi Haman cewa menene za a yi wa wanda sarki ya ji dadinsa darajanta shi, game da wanene Haman ya yi tunanin cewa sarkin ke magana?

A lokacin da sarki ya tambayi Haman a kan abin da za a yi wa mutumin da sarki yake jin dadinsa darajanta shi, Haman ya yi tunanin shine sarki ke magana akai