ha_tq/est/06/01.md

434 B

Menene yasa sarki ya ce wa bayinsa su kawo dukan ruhoton ayukan da akayi a lokaci mulkinsa?

A daren sarki bai iya yin barci ba, sai ya bada umurni da cewa a kawo masa dukkan ruhoton ayyukan da aka yi a lokacin mulkinsa.

Menene aka yi domin a bada girma ko daraja wa Modakai domin gaya wa sarki game Bigtana da Teresh?

Ba a yi masa komai ba wajen ba shi girma ko darajanta Modakai domin gaya wa sarki game da Bigtana da Teresh.