ha_tq/est/05/14.md

153 B

Menene Zeresh ya fada wa Haman ya yi? kuma menene dalili?

Zeresh ya ce ma haman ya kafa itace, na tsawon kamu hamsin, saboda a rataye Modakai a sama.